Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 9:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Sama'ila ya shigar da Saul da baransa a babban ɗakin taruwa, ya sa su zauna gaba inda baƙi suke, wajen mutum talatin aka gayyata.

Karanta cikakken babi 1 Sam 9

gani 1 Sam 9:22 a cikin mahallin