Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 9:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kan zancen jakunanku da suka ɓace yau kwana uku ke nan da suka wuce, kada ka damu, gama an same su. Banda wannan ma, ga wa Isra'ilawa duka suke sa zuciya? Ba kai ba ne da gidan mahaifinka?”

Karanta cikakken babi 1 Sam 9

gani 1 Sam 9:20 a cikin mahallin