Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 9:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce masa, “Gobe war haka zan aiko maka da wani mutum daga kabilar Biliyaminu, sai ka zuba masa mai, ka keɓe shi sarki bisa jama'ata Isra'ila. Zai ceci jama'ata daga hannun Filistiyawa, gama na ga azabar da jama'ata suke sha, gama na ji kukansu.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 9

gani 1 Sam 9:16 a cikin mahallin