Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 9:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai wani mutum daga kabilar Biliyaminu, sunansa Kish, ɗan Abiyel, jikan Zeror, na iyalin Bekorat, dangin Afinya, shi attajiri ne.

Karanta cikakken babi 1 Sam 9

gani 1 Sam 9:1 a cikin mahallin