Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 8:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya ce masa, “Sai ka kasa kunne ga dukan abin da suka faɗa maka, gama ba kai suka ƙi ba, amma ni suka ƙi da zama sarkinsu.

Karanta cikakken babi 1 Sam 8

gani 1 Sam 8:7 a cikin mahallin