Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 8:16-19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

16. Zai ƙwace bayinku mata da maza, da mafi kyau na shanunku da jakunanku, domin su riƙa yi masa aiki.

17. Zai kuma karɓi ushirin dabbobinku. Za ku zama barorinsa.

18. A lokacin za ku yi kuka saboda sarkin da kuka zaɓar wa kanku, amma Ubangiji ba zai kasa kunne ga kukanku ba.”

19. Amma mutane suka ƙi jin abin da Sama'ila ya faɗa musu, sai suka ce, “Duk da haka dai, muna so sarki ya sarauce mu,

Karanta cikakken babi 1 Sam 8