Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 8:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗansu kuma zai sa su zama shugabannin mutum dubu dubu da na hamsin hamsin. 'Ya'yanku ne za su riƙa yi masa noma da girbi, su ƙera masa kayayyakin yaƙi da na karusansa.

Karanta cikakken babi 1 Sam 8

gani 1 Sam 8:12 a cikin mahallin