Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 7:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Sama'ila ya ce wa mutanen Isra'ila, “Idan da zuciya ɗaya kuke komowa wurin Ubangiji, to, sai ku rabu da baƙin alloli, da gumakan nan Ashtarot. Ku sa zuciyarku ga bin Ubangiji, ku bauta masa shi kaɗai, shi kuwa zai cece ku daga hannun Filistiyawa.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 7

gani 1 Sam 7:3 a cikin mahallin