Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 7:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka mayar wa Isra'ilawa garuruwan da Filistiyawa suka ƙwace musu, tun daga Ekron har zuwa Gat. Isra'ilawa kuma suka ƙwato dukan yankin ƙasarsu daga hannun Filistiyawa. Akwai kuma zaman lafiya tsakanin Isra'ilawa da Ƙan'aniyawa.

Karanta cikakken babi 1 Sam 7

gani 1 Sam 7:14 a cikin mahallin