Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 6:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Filistiyawa suka kirawo firistocinsu da bokayensu, suka ce, “Me za mu yi da akwatin alkawarin Ubangiji? Ku sanar da mu yadda za mu komar da shi inda ya fito.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 6

gani 1 Sam 6:2 a cikin mahallin