Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 5:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka aika, aka kirawo dukan sarakunan Filistiyawa, su biyar, suka ce musu, “Me za mu yi da akwatin alkawarin Allah na Isra'ila?”Suka ce, “Sai a kai shi Gat.” Su kuwa suka kai shi can.

Karanta cikakken babi 1 Sam 5

gani 1 Sam 5:8 a cikin mahallin