Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 31:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Isra'ilawan da suke a wancan hayi na kwarin da waɗanda suke a wancan hayin Urdun suka ga mayaƙan Isra'ila sun gudu, Saul kuma da 'ya'yansa sun mutu, sai suka bar garuruwansu, suka gudu. Filistiyawa kuwa suka zo suka zauna a cikinsu.

Karanta cikakken babi 1 Sam 31

gani 1 Sam 31:7 a cikin mahallin