Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 30:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Dawuda da mutanensa suka ga an ƙone garin, an kuma kwashe matansu, da 'ya'yansu mata da maza ganima,

Karanta cikakken babi 1 Sam 30

gani 1 Sam 30:3 a cikin mahallin