Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 30:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Dawuda ya yi ta karkashe su tun faɗuwar rana har zuwa kashegari da yamma. Ba wanda ya tsira daga cikinsu sai samari ɗari huɗu waɗanda suka tsere a kan raƙuma.

Karanta cikakken babi 1 Sam 30

gani 1 Sam 30:17 a cikin mahallin