Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 3:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya sāke kiran Sama'ila. Sama'ila ya tashi ya tafi wurin Eli, ya ce, “Ga ni, gama ka kira ni.”Amma Eli ya ce, “Ban kira ka ba, ɗana koma ka kwanta.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 3

gani 1 Sam 3:6 a cikin mahallin