Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 29:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shugabannin sojojin Filistiyawa suka ce, “Me waɗannan Ibraniyawa suke yi a nan?”Akish kuwa ya ce wa shugabannin sojojin Filistiyawa, “Ai, wannan Dawuda ne baran Saul, Sarkin Isra'ila, wanda yake tare da ni tun da daɗewa. Tun lokacin da ya zo wurina ban taɓa samunsa da wani laifi ba.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 29

gani 1 Sam 29:3 a cikin mahallin