Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 28:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ai, abin da Ubangiji ya faɗa mini a kanka, shi ne ya cika, gama Ubangiji ya fizge mulki daga hannunka, ya ba maƙwabcinka Dawuda.

Karanta cikakken babi 1 Sam 28

gani 1 Sam 28:17 a cikin mahallin