Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 28:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kwanakin nan Filistiyawa suka tattara sojojinsu don su yi yaƙi da Isra'ilawa. Akish kuwa ya ce wa Dawuda, “Sai ka sani fa, kai da mutanenka za ku tafi tare da ni da sojojina.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 28

gani 1 Sam 28:1 a cikin mahallin