Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 27:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda ya ce wa Akish, “Idan na sami tagomashi a wurinka, ka ba ni wurin zama daga cikin garuruwanka na karkara domin in zauna a can. Gama me zai sa baranka ya zauna tare da kai cikin birni sarauta?”

Karanta cikakken babi 1 Sam 27

gani 1 Sam 27:5 a cikin mahallin