Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 27:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda da mutanensa da iyalansu suka zauna tare da Akish a Gat. Dawuda yana tare da matansa biyu, Ahinowam Bayezreyeliya, da Abigail Bakarmeliya, wadda Nabal mijinta ya mutu.

Karanta cikakken babi 1 Sam 27

gani 1 Sam 27:3 a cikin mahallin