Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 27:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda ya yi tunani a ransa, ya ce, “Wata rana Saul zai kashi ni, don haka ba abin da ya fi mini, sai in tsere zuwa ƙasar Filistiyawa. Sa'an nan Saul zai fid da zuciya ga nemana a ƙasar Isra'ila. Zan kuwa tsira daga hannunsa.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 27

gani 1 Sam 27:1 a cikin mahallin