Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 25:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abigail ta koma wurin Nabal, ta iske shi yana biki irin na sarakuna a gidansa. Ya yi ta nishaɗi, ya bugu sosai, don haka ba ta ce masa kome ba sai da safe.

Karanta cikakken babi 1 Sam 25

gani 1 Sam 25:36 a cikin mahallin