Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 25:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina roƙonka ka gafarta mini laifina. Ubangiji zai sa ka zama sarki, kai da zuriyarka, kana yin yaƙi na Ubangiji. Ba kuwa za ka aikata wani mugun abu ba a dukan kwanakinka.

Karanta cikakken babi 1 Sam 25

gani 1 Sam 25:28 a cikin mahallin