Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 25:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta faɗi a ƙafafunsa, ta ce, “Ya shugabana, bari laifin ya zama nawa. Ina roƙonka ka bar baiwarka ta yi magana, ka kuma yarda ka ji maganar baiwarka.

Karanta cikakken babi 1 Sam 25

gani 1 Sam 25:24 a cikin mahallin