Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 25:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Abigail ta yi sauri, ta ɗauki malmalar abinci guda metan, da salkar ruwan inabi biyu, da tumaki biyar da aka gyara, da soyayyen hatsi mudu uku, da nonnan 'ya'yan inabi guda ɗari, da kauɗar ɓaure guda metan, ta labta wa jakai.

Karanta cikakken babi 1 Sam 25

gani 1 Sam 25:18 a cikin mahallin