Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 23:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Dawuda ya yi roƙo ga Ubangiji, ya ce, “Ko in tafi in fāɗa wa Filistiyawa da yaƙi?”Ubangiji kuwa ya ce wa Dawuda, “Tafi, ka yi yaƙi da Filistiyawa, ka ceci mutanen Kaila.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 23

gani 1 Sam 23:2 a cikin mahallin