Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 23:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Dawuda da mutanen da suke tare da shi, mutum wajen ɗari shida, suka tashi daga Kaila, suka tafi inda hali ya kai su. Da Saul ya ji Dawuda ya tsere daga Kaila, sai ya fasa tafiya can.

Karanta cikakken babi 1 Sam 23

gani 1 Sam 23:13 a cikin mahallin