Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 23:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko mutanen Kaila za su bashe ni a hannunsa? Ko Saul zai zo kamar yadda na ji? Ya Ubangiji Allah na Isra'ila, ina roƙonka ka faɗa wa bawanka.”Ubangiji kuwa ya ce, “Saul zai zo.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 23

gani 1 Sam 23:11 a cikin mahallin