Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 22:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga can Dawuda ya wuce zuwa Mizfa ta Mowab. Ya ce wa Sarkin Mowab, “Ina roƙonka, ka yarda mahaifina da mahaifiyata su zo su zauna a wurinka kafin in san abin da Ubangiji zai yi da ni.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 22

gani 1 Sam 22:3 a cikin mahallin