Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 22:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki kuwa ya aika a kira Ahimelek, firist, ɗan Ahitub, da dukan mutanen gidan mahaifinsa, da firistocin da suke a Nob. Dukansu kuwa suka zo wurin sarki.

Karanta cikakken babi 1 Sam 22

gani 1 Sam 22:11 a cikin mahallin