Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 21:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda ya ce masa, “Lalle ne a keɓe muke daga mata. Mutanena suka keɓe kansu a koyaushe suka tashi 'yar tafiya, balle fa yanzu da muka fito yin wani abu musamman.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 21

gani 1 Sam 21:5 a cikin mahallin