Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 20:41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da yaron ya tafi, sai Dawuda ya tashi daga inda ya ɓuya kusa da tarin duwatsun, ya rusuna har sau uku. Sa'an nan suka sumbaci juna, suka yi kuka, amma Dawuda ya fi yi.

Karanta cikakken babi 1 Sam 20

gani 1 Sam 20:41 a cikin mahallin