Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 20:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma kashegari, wato rana ta biyu ta amaryar watan, ba kowa kuma wurin zaman Dawuda, sai Saul ya ce wa Jonatan, ɗansa, “Me ya sa ɗan Yesse bai zo wurin cin abinci ba, jiya da yau?”

Karanta cikakken babi 1 Sam 20

gani 1 Sam 20:27 a cikin mahallin