Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 20:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Jonatan ya ce wa Dawuda, “Ubangiji Allah na Isra'ila zai zama shaida. Gobe war haka, ko jibi zan tattauna maganar da mahaifina, idan da nufin alheri zuwa gare ka, zan aika, in faɗa maka.

Karanta cikakken babi 1 Sam 20

gani 1 Sam 20:12 a cikin mahallin