Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 2:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙosassun mutane suna ƙodago saboda abinci,Masu fama da yunwa kuwa sun daina jin yunwa.Bakarariya ta haifi 'ya'ya bakwai,Wadda ta haifi 'ya'ya da yawa kuwata rasa su duka.

Karanta cikakken babi 1 Sam 2

gani 1 Sam 2:5 a cikin mahallin