Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 2:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni Ubangiji Allah na Isra'ila, na yi alkawari a dā cewa, ‘Kai da iyalinka da danginka za ku yi mini aikin firist har abada.’ Amma yanzu na ce ba zan yarda da wannan ba. Waɗanda suke girmama ni, zan girmama su. Waɗanda suke raina ni zan ƙasƙantar da su ƙwarai.

Karanta cikakken babi 1 Sam 2

gani 1 Sam 2:30 a cikin mahallin