Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 2:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wani annabi ya zo wurin Eli da saƙo daga wurin Ubangiji ya ce, “Sa'ad da kakanka Haruna da iyalinsa suke bauta wa Fir'auna a Masar, na bayyana kaina gare shi.

Karanta cikakken babi 1 Sam 2

gani 1 Sam 2:27 a cikin mahallin