Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 2:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Eli kuwa yakan sa wa Elkana da matarsa albarka, ya ce, “Ubangiji ya ba ka waɗansu 'ya'ya ta wurin matan nan a maimakon wanda kuka ba Ubangiji.”Bayan wannan sai su koma gida.

Karanta cikakken babi 1 Sam 2

gani 1 Sam 2:20 a cikin mahallin