Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 2:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hannatu kuwa ta yi addu'a ta ce,“Ubangiji ya cika zuciyata da murna.Ina farin ciki da abin da ya yi.Ina yi wa maƙiyana dariya,Ina matuƙar murna domin Allah ya taimake ni.

Karanta cikakken babi 1 Sam 2

gani 1 Sam 2:1 a cikin mahallin