Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 19:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuma ya sa mugun ruhu ya sauko kan Saul sa'ad da yake zaune a gidansa, da mashi a hannunsa. Dawuda kuma yana ta kaɗa masa garaya.

Karanta cikakken babi 1 Sam 19

gani 1 Sam 19:9 a cikin mahallin