Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 19:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jonatan kuwa ya yabi Dawuda a gaban Saul, ya ce masa, “Kada sarki ya yi wa baransa, Dawuda, laifi, gama shi bai yi maka laifi ba, ayyukansa kuma a gare ka masu kyau ne.

Karanta cikakken babi 1 Sam 19

gani 1 Sam 19:4 a cikin mahallin