Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 19:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A daren nan Saul ya aiki manzanni su je gidan Dawuda don su yi fakonsa, su kashe shi da safe. Amma Mikal, matar Dawuda, ta faɗa masa cewa, “Idan ba ka gudu da daren nan ba, gobe za a kashe ka.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 19

gani 1 Sam 19:11 a cikin mahallin