Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 19:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Saul ya yi magana da Jonatan, ɗansa, da dukan fādawansa, cewa yana shiri ya kashe Dawuda. Amma Jonatan ɗan Saul yana jin daɗin Dawuda ƙwarai.

Karanta cikakken babi 1 Sam 19

gani 1 Sam 19:1 a cikin mahallin