Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 18:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma sa'ad da lokaci ya yi da za a ba Dawuda Merab, 'yar Saul, ya aura, sai aka aurar da ita ga Adriyel, mutumin Abel-mehola.

Karanta cikakken babi 1 Sam 18

gani 1 Sam 18:19 a cikin mahallin