Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 18:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Saul ya ce wa Dawuda, “Ga Merab babbar 'yata, zan ba ka ita ka aura, idan ka yi mini aikin jaruntaka, wato ka yi yaƙin Ubangiji.” (Gama Saul yana tsammani ta wannan hanya Filistiyawa za su kashe Dawuda, ba lalle sai shi da kansa ya kashe shi ba.)

Karanta cikakken babi 1 Sam 18

gani 1 Sam 18:17 a cikin mahallin