Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 18:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yana cewa a ransa, “Zan nashe shi in kafe shi da bango.” Sau biyu yana cakar Dawuda da mashi, amma Dawuda ya goce.

Karanta cikakken babi 1 Sam 18

gani 1 Sam 18:11 a cikin mahallin