Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 17:49 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Dawuda ya ɗauko dutse daga cikin angararsa, ya wurga, dutsen kuwa ya sami Goliyat a goshi, har ya lume. Goliyat kuwa ya faɗi rubda ciki.

Karanta cikakken babi 1 Sam 17

gani 1 Sam 17:49 a cikin mahallin