Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 17:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya ɗauki sandansa, ya zaɓi duwatsu guda biyar masu sulɓi daga cikin rafi, ya zuba a angararsa. Ya kuma riƙe majajjawarsa, ya tafi, ya fuskanci Bafilisten.

Karanta cikakken babi 1 Sam 17

gani 1 Sam 17:40 a cikin mahallin