Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 17:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai wani jarumi, sunansa Goliyat, ya fito daga sansanin Filistiyawa. Tsayinsa kamu shida da rabi.

Karanta cikakken babi 1 Sam 17

gani 1 Sam 17:4 a cikin mahallin