Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 17:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lokacin da Dawuda yake magana da mutanen, sai Eliyab babban wansa ya ji, ya husata, ya ce wa Dawuda, “Me ya kawo ka nan? Wa ka bar wa 'yan tumakin nan a jeji? Na san rigimarka da taurinkanka, ka zo ne don ka yi kallon yaƙi.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 17

gani 1 Sam 17:28 a cikin mahallin